04.05.202519:35
Shugaba Trump ya ce: "Ina son crypto, crypto yana da muhimmanci domin idan ba mu yi ba, China za ta yi."

29.04.202514:13
Wcoin mayaudara ne, bayan ka saka TON ɗin ma, ba claimin ɗin akeyi ba. Don haka kowa ya auna abinda ya dace kafin yanke zai saka ko bazai saka ba.
26.04.202520:13
Idan ka ɗauki crypto a matsayin sana'a kuma kayi abubuwan ka da jajircewa, ko bakayi kuɗi ba, zaka samu rufin asiri. Sai dai in haƙurin ka ya gaza.
Kayi duba a shekaru biyar zuwa shida da suka wuce, da yawan waɗanda suke cikin crypto a yanzu N3k sha'awa take basu. Amma saboda consistency zuwa yanzu duk wanda suka fara crypto 2020 zuwa yanzu zaiyi wahala kaga mutun in baiyi kuɗi ba ya samu rufin asiri dashi indai ya maida hankali kuma bai sare ba, yaci gaba da ƙara ilimi da experience.
Masu bincike suka ce; idan ka ɗauki abinda kake so ka koya da mahimmanci, zaka ware masa awa 3 zuwa 5 a kowacce rana na tsawon wata 3 kullum kana karatu, da nazari akansa. Ba tare da kana saka wasa ba.
Shiko Malcolm Gladwell cewa yayi acikin littafin sa na 'Outliers' zai ɗauke ka awa 10,000 kana jarraba abinda ka koya kafin ka ƙware akansa, misali kamar ka zama irin Bill Gates a fannin iya Programming.
A zance na adalci, zai ɗauke ka wata uku kullum kana ware awa 2-5 kana karatu akan Crypto/Forex kafin ka san ina ta dosa indai da gaske kake.
Sannan zai ɗauke ka tsawon shekaru kana Practice kafin ka zama 'Profitable Trader', akwana a tashi har ka zama 'Professional Trader'.
Idan kuma mun yarda da maganar Gladwell zai ɗauke ka awa 10,000 a tsawon watanni/shekaru kana practice kafin ka zama ƙwararren Trader na faɗa a ji.
Da yawan mutanen da suke trading kullum suke complain akan asara, basuyi karatu da practice ba na tsawon wata ɗaya ba irin karatun da ake siffantawa ayi idan ana so a koyi abu da gaske ba, balle ayi maganar awa 10,000 (a zance irin nasu Gladwell) ana jarraba wannan abin har a kai ga fahimtar sa sannan a kai ga cimma nasara.

24.04.202520:13
Yaudarar Siyasa Ko Sabon Cigaba a Crypto?
Shugaban ƙasar Amerika, Donald Trump, a jiya ya yi wani babban alƙawari a inda yace zai gana da manyan masu riƙe $TRUMP token guda 220 domin cin abinci tare da su (top 220 holders). Daga lokacin da wannan labarin ya fita, farashin coin ɗin ya nunka kudin sa, a inda ya tashi daga farashin $7 zuwa $16, yanzu ya sauko zuwa $12
Tashin farashin ya faru ne saboda manyan mutane da suke fatar damun damar ganawa da $Trump su tattauna dashi, anan zaka fahimci bashakka connection yana da matuƙar tasiri a crypto, domin bakasan irin damar da zaka samu ba da waɗanda zaka haɗu dasu ba a wajen cin abinci da Trump.
Sai dai a gefe guda kuma wasu suna kiran hakan dabarar siyasa ce ta zamani, wasu kuma suna cewa anyi hakan ne don ayi pumping farashin coin ɗin. Akwai waɗanda suka zaƙe a al'amarin a inda suka ce Top 5 masu riƙe da coin ɗin $TRUMP suna daga cikin wanda za'a tattauna dasu akan harajin China.
Me kuke tunani?

23.04.202518:07
Sunwaves na Ice sun fara maganar KYC, alamun dai zasu iya yin TGE daga yanzu zuwa kowanni lokaci, na jima bana shiga, yau na dawo dashi zuwa a shiga kasuwa muga yadda zata kaya.

04.05.202518:54
Elon Musk ya chanza sunan sa a X zuwa gorklon rust. Wasu zasuyi kuɗi yau a degen.

01.05.202519:56
Fintopio Update
💎 An kammala fasa dutse, ko duk wani game da ake bugawa acikin Fintopio. HP ɗin da aka tara kuma sunce za'a musanya shi zuwa coin ɗinsu mai suna HOLD anan gaba, sannan bada jimawa ba za'a iya a fara amfani dashi a matsayin 'cashback' domin biyan fee dashi acikin wallet ɗin su.
💎 Kasancewar Fintopio wallet ce, kuma Fintech, yanzu samun points ɗin su don samun airdrop zai yiwu ne kaɗai ta hanyar amfani da wallet ɗin, misali kamar wajen swapping, trading, da sauran su.
💎Duk dutse da mutun ya fasa, wanda muke gani a Inventory, zasu buɗe 'Store' ɗinsu a gaba wanda zasu ke saida kayayyaki kamar riguna, waya, hula, da sauran su, idan ka siya za'a aiko maka har inda kake, idan kuma ƙasar da kake tayi nisa, ko akwai wahalar transportation, zasu musanya maka abinda ka siya da darajarsa a USDT.
💎 Sunce suna tafe da hanyar tura crypto ta WhatsApp username, Discord username, Facebook username nan kusa In shaa Allahu. Already dama mun san sun jima da zuwa da tsarin turawa ta Teleg.ram Username, yanzu sun cimma na X ma. Haka zalika sun cimma multi chain swap. Suna building sosai da sosia wanda yake alamta mana akwai haske a gaba da alkhairi da za'a samu In shaa Allahu.
💎 Sun gyara graphics na wallet ɗinsu da Logo ɗinsu ya ƙara kyau.
____
💎 Idan kana amfani da TON Blockchain sosai, yana da kyau kake amfani da wallet ɗinsu, zasu kalli hakan sosai wajen bada airdrop da zasuyi anan gaba.
Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

29.04.202514:02
Naje claimin Wcoin sunce na saka TON ɗaya. 👀
Ba in saka TON ɗaya a bani abinda bazai dawo mini da TON ɗina ba. 😆

25.04.202519:42
Shin kuna ganin Wcoin zasu cika alƙawarin su suyi mana listing 29 ga wata? 👀

24.04.202519:46
Akwai wani lokaci da bamu san komai ba game da crypto, kuma karka ɗauka wasu shekaru ne masu yawa, A'a, da yawan mu basu kai 7 years ba, yanzu da shekaru suka ja muka soma jimawa acikin kasuwar, mun fahimci cewa crypto ba kawai 'Buy and Sell' bane. Harkar na buƙatar dabarun shiga fannoni masu yawa acikin ta, haƙuri, Juriya da kuma jari don kaji daɗin ta.
Rayuwar mu ta zahiri da crypto suna da kama sosai; acikin rayuwar nan guda biyu ta zahiri da crypto kowanne yana da sauka📉 da hawansa📈. Kasuwar crypto a lokacin bull tana koya mana yadda zamu sarrafa nasara, bear kuma ta koya mana yadda zaka sarrafa haƙurin ka da juriyar ka. Don haka acikin bull da bear akwai darussan ɗauka a kowanne. Wannan darussan idan mukayi amfani dasu, ba kawai portfolio ɗin mu ne ke ƙaruwa ba, har ma da girman tunanin mu da dabi’ar mutum.
Crypto ta zamo wani ɓangare na rayuwarmu, tana ƙara mana ilimi, tana buɗe mana damarmakin kasuwanci, kuma tana bamu ƴancin kai daga tsarin da ke danne mutane da dama. Waɗanda suka daɗe a harkar crypto ba kawai traders bane ko airdrop hunters, mutane ne masu hangen nesa, masu azanci, da zuciya mai ƙarfi wacce bata ganin komai sai gobe mai haske .
Mun fuskanci faɗuwar farashi, bear market, Dust, mun ga damfara iri-iri acikin kasuwar nan, amma duk da haka muna nan, ba don komai ba sai don mun fahimci fasahar da take cikin abinda muke kai da irin hasken da muke ganin goben mu zatayi.
Kaɗai dai masu cin nasara a wannan kasuwar; sune mutanen da suke ɗaukar darussa daga dukkan abubuwan da suke faruwa dasu, suke koya daga kuskuren su su gyara zuwa daidai, daga wannan kuskuren nasu da suka koya, wasu zasu shigo wannan space ɗin a gaba su koya daga nasarorin su.

22.04.202520:20
An ƙaddamar da 10G Broadband Network!
China ta sake ba duniya mamaki! A cikin wani babban mataki na fasaha, masana daga ƙasar China sun ƙaddamar da 10G broadband network wanda ke da gagarumin saurin download har megabits 9,834 a cikin second ɗaya kacal.
Yanzu dai idan kana da babban file ɗin data, misali 1 terabyte (TB), za ka iya sauke shi cikin minti 13 kacal! Idan ka kwatanta da 5G wanda zai dauke ka fiye da awanni 2 don sauke wannan adadin data ɗin, kai malam, banbanci fa da girma, an maida 2 hours zuwa 13 mins.
Ku tuna yanzu fa da 5G ake ji, abinda suka samar ba wai 6G ba ne, ko 7G, a'a, kai tsaye suka tsallake zuwa 10G suka kawo! Wannan sabon tsarin yana da damar canza yadda muke amfani da intanet a gida, a ofis, da kuma wajen gudanar da manyan ayyuka na zamani da suka hada da:
✅Streaming na bidiyo masu inganci kamar 8K
✅Amfani da fasahar AI a lokaci guda ba tare da jinkiri ba
✅Ayyukan likitanci daga nesa (remote surgeries)
✅Blockchain da cryptocurrency transactions cikin sauri
✅Game da fasahohin AR/VR masu bukatar bandwidth mai ƙarfi
China dai na ƙara jan ragamar duniya wajen ci gaban fasahar zamani. Wannan sabuwar 10G na iya zama matakin da zai share fagen ci gaban da ba a taɓa gani ba a fannin sadarwa da fasaha.
Me kake tunani? Shin sauran kasashe za su iya biyo bayan wannan juyin juya halin? Ko kuwa China za ta ci gaba da yi musu nisa wajen tafiya a gaba?
China sun tafi da nisa!

02.05.202513:43
Masu bunburutun mu na Arewa sun fara siyan MEC, ga waɗanda suke so zasu siyar da nasu zasu iya siyu musu magana su siyar, lokacin da muka fara MEC farashin sa duk baifi $2 ba, amma yanzu a MEC P2P ana saida shi akan $3.9, suna bayar da kyautar guda ɗaya idan kayi register kayi verification, amma sunayiwa mutun STAKING ɗinsa, a hankali a hankali suke sakarwa mutun a available ɗinsa, wanda mukayi dasu tun last year, su duba nasu ya fara sauka a available, idan suna so su siyar zasu iya siyarwa da ƴan bunburutu.
MEC Sabuwar non-custodial wallet ce, bayan kayi register, anayin KYC da National ID, Ko Passport, ko sauran ID domin samun MEC ID ɗinsu kamar yadda na Worldcoin yake. Wannan ID ɗin nasu idan ka mallake shi akwai fatar zasuyi airdrop babba zuwa gaba.
https://i.mec.me/?c=ld6rdn53
A yanzu haka suna da Blockchain ɗinsu, sannan suna da coin ɗinsu, idan kayi register zasu baka coin ɗinsu guda ɗaya amma zasuyi maka staking ɗinsa, suke sakar maka a hankali duk wata, sannan nan take zasu tura maka NFT ɗin ME ID ɗinka bayan ka wuce KYC, zai zama kuɗi zuwa gaba In shaa Allahu. Nan kusa ID ɗin nasu zaizo ya zama wani decentralized abu da ake amfani dashi wajen register a website, da sabbabbin fasahar Web3 da zasu zo a gaba ta yadda basai kayi amfani da Email da Password ba. A yanzu kyauta suke bada shi, zuwa gaba zasu iya cewa sai an biya, kamar I'm human.
Ba mining bane ba, kanayin register, sannan kayi KYC, ka amshi ID ɗin naka, shikenan!!!
💎Kayi register ta nan:
https://i.mec.me/?c=ld6rdn53
💎Sannan saika sauke Application ɗinsu a Playstore kayi login.
💎 Sannan sai kayi KYC da Id ɗinka. Withing hour 1 zuwa hour 24 zasu amsa.
💎Zasu tura maka ID ɗin, sannan su baka referral link bayan ka tsalleke KYC.

30.04.202514:27
An fara claimin wannan airdrop ɗin na XION, sunce za'a biya XION guda biyu, kar kuyi claimin, mu bari a shiga kasuwa muga farashin sa, sannan muga akwai fita ko babu. Bazamuyi claimin ɗin abinda bamu san Tokenomics nasa ba.

29.04.202508:45
Yau ne 29 ga wata, ranar listing ɗin Wcoin. Inaga basason listing ne don sun san abinda zasu bamu. 🤔

25.04.202519:33
Pionex - Sabuwar Exchange cike da manyan damarmaki na samun kuɗi.
Ɗaya daga cikin abokanan mu na Fafutuka ya fara aiki dasu, kuma sanadiyyar hakan sunce zasu zo wa community namu na Arewa da manyan Kyaututtuka, musamman ga waɗanda suke cikin Telegram Group nasu. Don haka indai baka son ka rasa abubuwan da zasu kawowa community na ƙaruwa da alkhairi, please ka shiga group nasu:
https://t.me/+nIiwGHeMCgc1Mzc5

🚨Elympics sunyi Partnership da Onion zasuyi airdrop.
As always, you’re getting this before the rest of the world — because being part of the Alpha gang means priority access to the future of Elympics.
The Play2Win Genesis Season is officially LIVE on @Theontonbot 🕹🔥
We’re bringing real rewards to real gamers,
🎁Claim The FREE Play2Win NFT and here’s what you can unlock:
🎯 $ONION airdrops
🎮 Access To Gated Play2Win tournaments
💸 Priority access to the upcoming $ELY community sale
🏅 10,000 Elympics Respect Points!
✅ How to Claim:
1️⃣ Open the @Theontonbot Telegram bot
2️⃣ Join the Elympics event
3️⃣ Score 1500 points by playing Sweet Rush!
CLAIM STARTS NOW!!!
🗓 Claim period: Now until April 30
Onton Bot
Youtube link
This is just one of many perks — early info, exclusive access, and a head start on rewards.
Let’s Play2Win before anyone else does.

22.04.202514:34
Bitcoin ya koma farashin $90k

02.05.202510:15
TON Sunyi Partnership da Ethena a Taron Token2049
Ethena wata manhaja ce da aka fara kirkira akan Ethereum, wadda ke samar da synthetic crypto-dollar mai suna USDe.
Wannan USDe ta bambanta da USDT wanda ake (backing) jingina masa darajarsa da ainihin daloli na zahiri, hannayen jari da zinari.
USDe ba shi da irin backing ɗin dana faɗa a sama irin na USDT, sai dai ana daidaita darajarsa ne da na Dala ta hanyar dabarar kasuwa (exchange rate) da amfani da kayan aikin hada-hadar derivatives.
Amfanin USDe kuma ya fi a fili ga masu son cikakken iko da kudinsu tunda a crypto muke: ba za a iya blocking ko freezing na asusunka ko kuɗinka ba kamar yadda ake yi da USDT idan buƙatar hakan ta tashi.
Ethena ta ce an samu daidaiton darajar USDe ne ta hanyar amfani da dabarun delta hedging da kuma damar arbitrage tsakanin saye da fitarwa na USDe.
Al’ummar Ethereum sun rungumi wannan fasaha sosai, kuma ana amfani da shi da yawa a kasuwa.
ENA (token na Ethena) ya shiga cikin Top 48 a CoinMarketCap, yayinda USDe ke cikin Top 26.
Ganin yadda TON suke Partnership da manyan projects a duniya, alamune na sun ɗauki hanyar yin gyara a blockchain ɗinsu sosai.

29.04.202520:50
Alhamdulillahi. Idan kunyi staking ko kunyi testnet zaku iya duba allocation na wannan airdrop ɗin daga XION, ba'a fara claimin ba, amma za'a fara In shaa Allahu.
https://claim.xionmarkets.com/
Allah ya bamu sa'a
https://claim.xionmarkets.com/
Allah ya bamu sa'a

27.04.202508:27
Wcoin sun saka dukkan criteria, sun tabbatar mana da 29 ga wata za'ayi claimin. Kuna ganin ranar dai itace ranar shiga kasuwa? 😆

25.04.202513:51
A ranar 01 ga watan May, muna saran zamun bayanai game da listing ɗin coin ɗin Fintopio mai suna $Hold.
Ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkhairi.

24.04.202506:19
Tsakanin SUI da TON wanne kuke ganin zai fara komawa farashin $5?
Tsakanin Pi da Core wanne kuke ganin zai fara komawa farashin $1?
Barka da safiya.

22.04.202508:49
An Rantsar da Paul Atkins a Matsayin Sabon Shugaban Hukumar SEC
Paul Atkins ya karɓi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon shugaban Hukumar Kula da Tsaro ta Hannayen Jari (SEC) a Amurka.
Bayanan Tsohon Chairman:
Tsohon shugaban SEC, Gary Gensler, ya sauka daga mukaminsa bayan ya jagoranci hukumar tun daga shekarar 2021. A lokacin mulkinsa, ya shahara da matsin lamba kan harkokin crypto da kuma ƙoƙarin ƙarfafa doka da oda a kasuwannin kuɗi na zamani. Saukarsa ta zo ne bayan samun matsin lamba daga ƴan kasuwa da ƴan majalisa da dama, waɗanda suka soki salon jagorancinsa.
Hoton farko shine sabon, na biyu kuma tsohon shugaban.

显示 1 - 24 共 1 161
登录以解锁更多功能。