AREWA STRIVERS
Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money.
Founder: @EngineerAdam123
Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar
X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09

关联群组
"AREWA STRIVERS" 群组最新帖子
16.05.202511:14
Yau shekara ɗaya cif da akayi listing ɗin Notcoin. 🔥💎

16.05.202505:06
Akwai wani airdrop da mukayi da jimawa mai suna OneFootball, sun kawo wani task na wani project da za'a rabawa users ɗinsu 1%. Akwai yiwuwar masu sa'a zasu iya samun reward ɗin da ya kai $1,000 saboda mutanen da sukayi basu da yawa.
Karku manta OneFootball project ne na ball, kun san kuma yadda projects na Ball da Games suke da kuɗi sosai. Sunyi raising $307M
Ga Yadda zakuyi, da farko ku ɗauki wannan llnk kuyi pasting a Mises Browser ko duk wata browser ta wallet ɗin ku: https://ofc.onefootball.com/s2?referral=engineer
A wajen task zaku ga sabon task na $COSTA AI Launch, sai kuyi shi, yana da sauƙi sosai, galibi liking ne da follow akeyi.
Funding Raised: 307M$
✨Backed By : Adidas, Base, Dapper Labs, Animoca, Etc

15.05.202520:20
Faɗa ya kaure tsakanin Teleg.ram da WhatsApp
Durov wanda ya samar da Teleg.ram da kansa yayi post a channel ɗinsa a inda ya baiyana Irin campaign da WhatsApp sukeyi akan Teleg.ram don ganin a ɓata su a idon duniya, a daidai lokacin da WhatsApp ɗin suke kwaikwayon su a dukkan wasu abubuwa da sukeyi.
Ya ƙara da cewa sama da shekaru 8 suna kwaikwayon akan abubuwa da dama amma basu taɓa tanka musu ba, Durov ya baiyana cewa sama da manyan ƙirƙirar su da WhatsApp su suke kwaikwaya, kuma har yanzu suna kan yin haka, a saboda haka yazo harda gasa ga content creators, a inda za'ayi video akan abinda ya shafi mutane su nuna manyan ƙirƙirar da Teleg.ram yayi wanda ya tserewa WhatsApp da kuma baiyana irin tazarar da Teleg.ram ya bawa WhatsApp a shekaru ta fuskar ƙirƙira.
Me zaku ce akan wannan faɗa na Teleg.ram da WhatsApp?

15.05.202519:58
Yanzu abinda yake trending a Telegram da TON Blockchain shine Teleg.ram gifts, Plush Pepe shine na farko a jerin gifts kafin kowanne ya biyo bayansa irin su Durov's Cap da sauran su, a wannan satin floor price ɗinsu ya tashi sosai.
A 2,000 stars (<$30)aka siyar da Pepe a Teleg.ram, Durov's Cap a 1,000 stars, amma yau darajar Pepe ta kai $3,000. Duka kuma a duniya Pepe guda 2,861 ne max abinda za'a iya samarwa, alamun dai zai iya ci gaba da yin sama idan ka kalli yawan users da Telegram da ƙarancin gift ɗin Pepe, Pavel Durov yana goyon bayan gifts sosai.
Akwai kyakkyawan fata zuwa gaba idan TON da Teleg.ram suka gama gyararraki su fara bada airdrop ga holders na gifts, kamar dai yadda yake faruwa da OGs na Ethereum da Solana.

15.05.202517:37
Dubai UAE zatayi investing ɗin tsabar kuɗi har $1.4 trillion a ƙasar Amurka tsakanin shekaru 10.

15.05.202509:44
Gobe shekera ɗaya da Notcoin ya shiga kasuwa. Da kalma ɗaya, wani suna zaku kira Notcoin dashi?

15.05.202507:34
Shugaba Trump na Amurka ya ce tafiyarsa zuwa Gabas ta Tsakiya (ƙasashen larabawa) na iya samar da zuba jari har $10 trillion.
14.05.202515:51
Trump ya sake yin babban kamu bayan wanda yayi a Saudiyya na $600 billion, ya sake ƙulla yarjejeniyar tattalin arziki da Qatar wanda darajar kuɗin ya kai $1.2 trillion.

14.05.202515:49
🎉 Earn Up to 555% APR + 5 USDT!
🤓 New to Bybit? Make your first time deposit of $100 to receive a $5 Airdrop.
Stake 100 USDT or more and enjoy 555% APR for 2days.
👉 Join now: https://announcements.bybitglobal.com/article/new-users-exclusive-earn-up-to-555-apr-on-usdt-5-usdt-airdrop-blt9b15f4ec428aab39/

13.05.202515:42
Yariman Saudiyya yace yana kan yin aikin da nazari don ganin sun cika hannun jarin da suka zuba a Amerika zuwa ya kai $1 trillion.
Hakan ya faru ne biyo bayan investing din $600 billion da sukayi yau a Amerika bayan ziyarar Trump.
Saudiyya akwai kudi Malam😄😄

13.05.202515:10
Saudiyya zatayi investing $600 billion a Amerika biyo bayan ziyarar da Trump ya kai Saudiyya.

11.05.202514:03
Farashin MEC ya tashi zuwa farashin $4 a P2P ɗin su.
Lokacin da muka fara MEC farashin sa $2 ne, amma yanzu a MEC P2P ana saida shi akan $4, suna bayar da kyautar guda ɗaya idan kayi register kayi verification, amma sunayiwa mutun STAKING ɗinsa, a hankali a hankali suke sakarwa mutun a available ɗinsa, wanda mukayi dasu tun last year, su duba nasu ya fara sauka a available, idan suna so su siyar zasu iya siyarwa da ƴan bunburutu.
MEC Sabuwar non-custodial wallet ce, bayan kayi register, anayin KYC da National ID, Ko Passport, ko sauran ID domin samun MEC ID ɗinsu kamar yadda na Worldcoin yake. Wannan ID ɗin nasu idan ka mallake shi akwai fatar zasuyi airdrop babba zuwa gaba.
https://i.mec.me/?c=ld6rdn53
A yanzu haka suna da Blockchain ɗinsu, sannan suna da coin ɗinsu, idan kayi register zasu baka coin ɗinsu guda ɗaya amma zasuyi maka staking ɗinsa, suke sakar maka a hankali duk wata, sannan nan take zasu tura maka NFT ɗin ME ID ɗinka bayan ka wuce KYC, zai zama kuɗi zuwa gaba In shaa Allahu. Nan kusa ID ɗin nasu zaizo ya zama wani decentralized abu da ake amfani dashi wajen register a website, da sabbabbin fasahar Web3 da zasu zo a gaba ta yadda basai kayi amfani da Email da Password ba. A yanzu kyauta suke bada shi, zuwa gaba zasu iya cewa sai an biya, kamar I'm human.
Ba mining bane ba, kanayin register, sannan kayi KYC, ka amshi ID ɗin naka, shikenan!!!
💎Kayi register ta nan:
https://i.mec.me/?c=ld6rdn53
💎Sannan saika sauke Application ɗinsu a Playstore kayi login.
💎 Sannan sai kayi KYC da Id ɗinka. Withing hour 1 zuwa hour 24 zasu amsa.
💎Zasu tura maka ID ɗin, sannan su baka referral link bayan ka tsalleke KYC.
💎💎💎Idan kuma fama da matsalar KYC har yanzu, kai tsaye kuyiwa support ɗin su magana ta 'human agent', baya ɗaukar lokaci zasu tsallakar daku.
Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

11.05.202513:10
Shin Kuna da Account da Sabuwar Exchange ɗin BingX?
I’m personally inviting you to one of the top global crypto trading platforms — BingX — where new users can earn over $10,800+ USDT just by signing up, completing tasks, and trading.
🎯 What’s in it for you?
✅ $50 USDT voucher – just for registering
✅ Up to $500 for your first deposit
✅ Up to $500 for trading
✅ Mystery box worth 1,500+ USDT
✅ Task rewards up to 6,100+ USDT
✅ Daily check-ins = Free rewards
✅ Earn $45 instantly after your first trade
🌟 Why BingX?
No KYC required to get started
Beginner-friendly interface
100% fund reserve proof
24/7 customer support
Copy-trade with 20K+ pro traders
Winner: TradingView Best Social Trading Platform (2021–2023)
🔗 Sign up using my referral link to qualify:
👉 https://bingx.pro/en/accounts/invite/ENZHYR
Let’s grow together — this is your chance to enter the market and earn from day one. Don’t miss this opportunity.

11.05.202507:09
Zuwa Ga Major Holders...
Gaskiya cikin projects da akayi a Teleg.ram, na jima banga wanda suke da ƙoƙarin ci gaba da building ba da kawo abinda zai kai project ɗinsu zuwa gaba ba kamar Major duk da kuwa da karyewar da coin ɗinsu yayi.
A cikin satin nan ne Major suka kawo hanyar siyan star da premium na Teleg.ram ta hanyar amfani da bot ɗinsu kamar dai Fragment, karku manta sun kawo tsarin renting na Anonymous Teleg.ram Username da staking, Major kamar dai suna son suyi takara da fragment ne ma ko su wuce su.
Indai kasuwar TON da Teleg.ram zasu ci gaba da tafiya, ba shakka tsarin da Major suka zo dashi zai iya nasara musamman da yake Fragment sun matsa akan KYC, tsawon sama da wata uku har yanzu Fragment basu amshi verification ɗina ba. A irin wannan lokacin da ire-ire na dole mu komawa amfani da Major da makamantan su.
Note:
Ba cewa nake a siya Major ba, kawai dai na kawo holders na Major labari mai daɗi ne don su ji sanyi a ransu, da kuma irina da zamu buƙaci siyan premium ko star amma bamu tsallake verification na Fragment ba.

08.05.202515:48
Kasuwar crypto tana farfaɗowa a daidai lokacin da BTC ya sake tsallake farashin $100K.
Shin kuna ganin bullrun ce taga dama zata dawo?

登录以解锁更多功能。