Babban gidan jaridar BSC wato Binance Smart Chain News! Yau sunyi tweet akan PAWS namu na gargajiya, Wannan gidan jaridar BSC ba kowane gama-garin project suke kawo fundamental analysis a kansa ba.
A bara sune farkon wadanda suka yi tweet akan CORE Trilemma a lokacin tana farashin $0.6 kafin Washegari da yamma CORE takai $2 Sannan Coinbase suka fitar da sanarwa cikin 48hrs CORE takai $4.3 🚀
BSC babban gidan jarida ne da basa kawo labaran da basu da tabbas ko kuma ƙananun project kamar NotPixel da sauran TON tokens, Gaskiya ganin PAWS a BSC ya kayatar dani- tabbas za'a samu Manyan Investors Sosai.
Allah ya tabbatar mana da alheri 👏💚📊