AREWA STRIVERS
Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money.
Founder: @EngineerAdam123
Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar
X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09
Founder: @EngineerAdam123
Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar
X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09
Рейтинг TGlist
0
0
ТипПублічний
Верифікація
Не верифікованийДовіреність
Не надійнийРозташування
МоваІнша
Дата створення каналуСіч 27, 2025
Додано до TGlist
Серп 21, 2024Прикріплена група
Останні публікації в групі "AREWA STRIVERS"
21.04.202508:10
Har yanzu faɗa tsakanin Amerika da China yana ci gaba da ɗaukar zafi akan kasuwanci da haraji a inda China tace "Duk ƙasashen da suke goyon bayan Amerika ta fuskar kasuwanci, suma su jira nasu".

18.04.202518:13
Trend zai iya ya ƙare ko ya tsaya chak a daina yayin sa, amma baza'a taɓa daina airdrops ba, saboda tun farko an gina crypto da tsarin yin airdrop tun akan BTC. Trend ɗin mining/farming zai iya tsayawa, ina nufin mining/farming na tg da app, su kuma nau'i ne na airdrop, ba sune ginshiƙin ba gaba ɗaya, hanyoyin airdrops da yawa. Wasu zasu tsaya a daina yayin su, amma ba shakka sai wasu hanyoyin sun buɗe. Mu jira lokaci... 🔥
18.04.202517:34
Trump ya tattauna da shugaban ƙasar China, kuma sunyi kyakkyawar magana, a lokaci guda kuma ana saran abubuwa zasu ci gaba da tafiya yadda ya kamata.
18.04.202515:32
Yan Crypto Basu San Shi Ba
Amma ƴan Forex da sunga hoton sa suke gane shi, shugaban ƙasar Amerika Trump yana duba yiwuwar korar shugaban babban bankin Amurka, Jerome Powell.
Menene Fed Chair?
Fed Chair ko kuma Shugaban Babban Bankin Amurka (Federal Reserve Chair) shi ne shugaban hukumar da ke kula da kudin kasar Amurka, wato Federal Reserve ko "The Fed".
Ayyukansa sun haɗa da:
✅Kula da yawan kuɗi da ke yawo a cikin tattalin arziki
✅Daidaita ribar kuɗi (interest rates)
✅Tabbatar da cewa akwai daidaito da ƙarfi a tsarin kuɗin ƙasa
✅Hana hauhawar farashi da yawan rashin aikin yi
Jerome Powell shi ne wanda ke wannan kujerar yanzu. Yana da tasiri mai girma ta yadda 'Good morning' ɗinsa ko 'Good day' ko 'Good afternoon' tana iya sakawa kasuwannin Forex, crypto, da stocks suke sauka ko su tashi.

18.04.202508:26
Website ɗin Paws ya daina aiki, zai iya zama rugpull, ayi taka-tsan-tsan masu shiga trading.
Barka da safiya.
Barka da safiya.

17.04.202520:36
Nan da kwana 13, countdown wanda Fintopio suka saka acikin wallet ɗin su zai ƙare, muna fatar bayan countdown ɗin ya ƙare zasu sanar mana da ranar listing.

17.04.202511:03
Be shameless about your striving, nobody will feed you if you go broke. 💭💭💭
GM
GM
16.04.202515:59
Bazamu daina fafutuka ba don mu faɗi a wannan karin ba ko wasu, a nema ake samu, da haƙuri da jajircewa kuma ake cin nasara.
16.04.202513:29
Notcoin da CEO ɗin su sun maida martani ga Paws.

16.04.202511:16
Harkar nan ta noman crypto ta ƙare, dole mu koma noman zahiri.

16.04.202511:16
Yadda Paws listing ta kasance.
Не змогли отримати доступ
до медіаконтенту
до медіаконтенту
16.04.202510:06
100M Paws kacal aka bawa MEXC Exchange. Gaba ɗaya abinda yake hannun Exchanges kuma idan muka duba onchain baifi 20% ba na Paws supply, kenan dai circulation supply bazaifi 20% ba, na ƙara samun ƙarfin gwiwar Paws zaiyi abin kirki In shaa Allahu.

16.04.202509:35
Duk wanda nasa Paws din sa bai sauka ba, sai dai yayi onchain claim. Zasu bashi damar yin hakan.

16.04.202509:22
Yawancin waɗanda ke jiran kuɗin Paws abin alkhairi suka sanya a zuciyarsu. Ina roƙon Ubangijin al’arshi, Mai girma, Mai iko da buwaya, ya cika musu buri, ya sa Paws ya yi daraja kuma ya zamo abin alfahari.

16.04.202509:18
A wani group namu na masu aiki da Bybit, sun kawo sabon event na sababbin users, wanda idan sukayi register sannan sukayi trade za'a basu reward daga 1m $Paws da aka ware, normally 1m $Paws ya kamata ya zama kuɗi da yawa indai za'a rabawa mutane da yawa shi a matsayin reward na event.
Ga llnk ɗin event ɗin: https://www.bybitglobal.com/en/exclusive-user-campaign/?campaign_id=24833&affiliate_id=
Ga llnk ɗin Bybit idan har yanzu baka da Bybit:
https://partner.bybitglobal.com/b/104772
In shaa Allah Paws will cook.

Рекорди
23.01.202515:00
237.2KПідписників21.08.202423:59
0Індекс цитування05.09.202407:20
18.3KОхоплення 1 допису29.01.202522:11
12.1KОхоп рекл. допису14.09.202423:59
43.80%ER05.09.202407:20
34.20%ERRРозвиток
Підписників
Індекс цитування
Охоплення 1 допису
Охоп рекл. допису
ER
ERR
Увійдіть, щоб розблокувати більше функціональності.